Latest
Gwamnatin jihar Katsina karkashin Gwamna Malam Dikko Ummaru Radɗa ta ce akalla makarantu 120 aka rufe sakamako ayyuka ƴan bindiga da ya addabi jihar.
An samu asarar rayukan mutum 11 yayin da wasu mutum 10 suka samu munanan raunuka bayan wata babbar mota ta gamu da mummunan hatsari a jihar Kebbi.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yana amfani da ɓoyayyun dabaru domin kauce wa zubar da jini a Jamhuriyar Nijar biyo bayan juyin mulkin da aka yi.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ziyarci hukumar kula da ƴan gudun hijira da bakin haure ta ƙasaz ya karbi wa mutanen jiharsa kayan agajin gaggawa.
Jam’iyyar Labour Party da jam'iyyar PDP sun kulla kawance domin yin aiki tare gabanin zaben gwamnan jihar Kogi da za a yi a ranar 11 ga watan Nuwamba.
Babban Mai taimakawa Atiku Abubakar a kan dabarun sada sadarwa ya maidawa Gwamnonin PDP martani kan zuwa wajen Nyesom Wike, Demola Rewaju ya ce kamun kafa ya kai su.
Babban Bankin Najeriya, CBN ya dauki tsauraran matakai don farfado da darajar naira tare da kare faduwarta a kasuwannin hukumomi da na bayan fage.
Mai alfarma Sarkin musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar na III, ya ce Musulami suna da hakkin gayyato ɗan uwansu Musulmai kuma su yi mu'amala da shi da karatu.
A baya-bayan nan Gwamnatin Tarayya da na wasu jihohi sun mayar da kwalejojin fasaha da ilimi zuwa jami'o'i sai dai hakan bai yi wa tsohon shugaban ASUP dadi ba.
Masu zafi
Samu kari