Latest
Wata kungiya mai suna Nigeria Accountability Monitors (NAM), ta soki Kungiyar Ma'aikatar Shari'a na Najeriya kan cewa sun bukaci a sauke shugaban kamfanin NNPCL.
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun samu galama mai girma a yaƙin da suke da ƴan bindiga a kananan hukumomin Birnin Gwari da Chikun a jihar Kaduna.
A ranar Juma’a 3 ga watan Nuwamba ne fadar shugaban kasa ta bayyana cewa Faransa za ta dawo da dala miliyan 150 da tsohon shugaba, Janar Sani Abacha ya sace.
Jami'an yan sanda a jihar Bauchi sun kama wani Yakubu Adamu, a karamar hukumar Kirfi kan zargin kashe dan uwansa, Yayaji Abubakar, da niyan mallakar babur dinsa.
Gwamnatin jihar Kano ta ce tsohon gwamnan jihar, Ganduje, ya ciwo bashin sama da naira biliyan 500 kafin ya sauka. Bashin ya kawo tsaiko wajen gudanar da ayyuka.
An sanar da batar malamin majami'a a Abuja tun bayan fitan sa daga gida a ranar 1 ga watan Oktoba, 2023. Majami'ar ta roki jama'a su sanya malamin a addu'a.
Gwamnatin Shugaba Tinubu ta shirya ceto 'yan Najeriya miliyan 50 daga kangin talauci, kamar yadda Ministar Ministar jin kai, Betta Edu ta bayyana
Dakarun sojoji da haɗin guiwar ƴan sanda sun samu nasarar ceto ƴan bautar ƙasa biyu duk mata daga hannun 'yan bindiga a jihar Katsina ranar Alhamis.
An bayyana yadda shugabannin NNPP a Arewa maso Yamma suka yi zama domin warware wasu matsaloli game da halin da ake ciki na korar dan takarar shugaban kasa.
Masu zafi
Samu kari