Latest
Yan kwanaki kafin zaben gwamnan jihar Kogi, jam'iyyar SDP ta karyata rade-radin cewa dan takararta, Muritala Yakubu Ajaka, ya janye daga tseren zaben.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya gargadi Shugaba Tinubu kan ci gaba da zama da ma su rike da mukamai da ba sa mutunta gayyatar Majalisar.
Wani magidancin ya ki karbar yaron da tsohuwar matarsa ta haifa, yana ikirarin dan ba nashi bane, sakamakon gwajin asibiti da ya nuna ba ta juna biyu kafin su rabu.
Wata matashiya yar Najeriya ta fallasa wani faston bogi bayan ya ki bata cikon kudinta N100k. Budurwar ta yi karyar kurumta a shirin mu’ujiza na bogi.
Wani Farfesan Najeriya, ya nuna halin dattakon, bayan da ya mayar da sama da naira miliyan daya da makarantar NDA ta tura masa bisa kuskure. Ya samu shaidar kwarai.
Ƴan ta'addan Boko Haram sun dasa bam a jihar Borno wanda ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan wasu manyan kwamandojin CJTF guda biyu da wasu mutum huɗu.
Yaƙin da Isra'ila ta ƙaddamar a kan Falasɗinu ya shafe fiye da wata ɗaya ana gwabzawa. Akwai ƙasashen da ke goyon bayan Isra'ila duk da kashe-kashen da ta ke yi.
Bode George ya fito a mutum ya nunawa jam’iyyar PDP sanadiyyar rashin nasararta a zabukan da aka shirya a bana, dan siyasar ya bayyana abin da ya kashe PDP.
Matawalle ya ce lokacin shugaban kasa ya ba su umurnin zuwa Zamfara don tattauna wa kan sace daliban Gusau, Gwamna Lawal ya tsallake ya bar kasar.
Masu zafi
Samu kari