Latest
Kwanaki kadan bayan sace mutanen a yankin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna, wasu daga cikin jariran guda biyar sun mutu yayin da su ke hannun 'yan bindiga.
Tsagin ƙungiyar Afenifere wanda Pa Ayo Adebanjo yake shugabanta ya ƙara caccakar hukuncin kotun ƙoli wanda ya tabbatar da nasarar Shugaba Tinubu.
Bandakin zinaren, wanda za a iya amfani da shi a kayyadadden lokaci na minti uku don kauce wa layi, an sace shi a wani sumame da aka kai a watan Satumban 2019.
Mummunar gobara ta tashi a wuraren shakatawa hudu na Audu Bako gefen asibitin koyarwa na Muhammad Abudullahi Wase (MAWTH). Gobara ta yi barna sosai.
‘Dan Majalisan da Kotu ta tsige bayan ya bada ratar kuri’u 60, 000 ya yi magana. ‘Dan majalisar na mazabar Kudanci da Gabashin Jos ya ce akwai rashin adalci a kotu.
Wani malamin addini mazaunin kudu maso kudu, Apostle Ako Anthony, ya yi hasashen nasara a bangaren jam’iyyar APC mai mulki a zaben gwamnan jihar Imo.
Tsohon SGF, Babachir Lawal, a ranar Laraba, 8 ga watan Nuwamba ya bayyana cewa Wale Edun da David Umahi ne kawai suka cancanta a ministocin Tinubu.
Murja Kunya ta fahimci Hukumar Hisbah ta na kokarin yi mata aure ne, ita kuma ta nuna zama gidan miji zai yi wahala domin manya-manyan bakaken aljanu ne a jikinta.
Kungiyar Dattawan Arewacin Najeriya ta shiga maganar rigimar Dauda Lawal da Bello Muhammad Matawalle da kuma rigimar Aliko Dangote da Abdussamad Isiyaku Rabiu.
Masu zafi
Samu kari