Latest
Ministan Sufurin jirgaren sama a Najeriya, Festus Keyamo ya gargadi Kungiyar Kwadago a Najeriya, NLC da ta guji kawo cikas a harkokin sufurin kasar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya isa jihar Kogi domin halartar ralin yakin neman zaben ɗan takarar gwamna a inuwar PDP, Melaye.
Rundunar sojin Najeriya ta gargaɗi masu kulla tuggun da tace ta gano cewa suna yunƙurin shigar sojoji ranar zaben Gwamna a Imo, Bayelsa da Kogi don ko cikas.
Kotun ɗaukaka kara ta sanya ranar Asabar domin sauraron karar da ɗan takarar APC ya shigar yana mai kalubalantar nasarar Gwamna Celeb Mutfwang na jam'iyar PDP.
Tsagerun yan bundiga sun kaddamar da sabbin hare-hare biyu a kauyukan karamar hukumar Rabbah a jihar Sakkwato, sun kashe mutane 11 sun jikkata wasu.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno, zai ƙara wa ma'aikata albashin wata ɗaya domin su yi shagulgulan bikin kirsimeti da sabuwar shekar mai kamawa.
Yayin da rikici ya ki ci ya ki cinyewa, Isra'ila ta dauki matakin tsagaita wuta na awanni hudu a ko wace rana don bai wa fararen hula damar ficewa a Arewacin Gaza.
Rabaran Mathew Kukah, ya bayyana a ranar Laraba, 8 ga watan Nuwamba, cewa sukar gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da yake yi ba wai na kashin kai bane.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma ƙaramin Ministan tsaro, Bello Matawalle, ya yi ikirarin cewa tsohuwar Gwamnatin da ta sauka ta yi wasa a sha'anin tsaron ƙasa.
Masu zafi
Samu kari