Latest
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka wani ɗan bindiga har lahira tare da ceto wasu mutum shida da aka yi garkuwa da su a jihar Kaduna.
Wata mata wacce ke fama da lalurar tabin hankali ta haifi kyakkyawan jinjiri mai ji da lafiya kuma hotunan sun yadu bayan an wallafa shi a Facebook.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya kai ziyarar bazata ga tsohon telan da ke yi masa dinki a lokacin da yake karatu a jami’ar jihar Ekiti a ranar Juma'a.
Olisa Ogbakoba wanda tsohon shugaban ƙungiyar lauyoyi ta ƙasa (NBA) ne, ya bayyana dabarar da gwamnatin tarayya za ta yi farashin man fetur ya ragu a ƙasar nan.
Kwamitin gudanarwa na jam'iyyar PDP na ƙasa (NWC) ta musanta cewa ta kori sakataren jam'iyya na ƙasa, Sanata Samuel Anyanwu, ɗan takarar gwamna a Imo.
Wani mutum da ake zaton lauyan bogi ne ya je kotu kuma yak are mutane sannan ya yi nasara a kararraki 26. An yi zargin cewa ya yi wa wani lauya sojan gona ne.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo ya bayyana ɗalilinda ya sanya ya amince ya yi aiki a ƙarƙashin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Majalisar dokokin jihar Ondo ta karyata raɗe-raɗin da ke yawo cewa ta dakatar da bin matakan sauke mataimakin gwamna Lucky Aiyedatiwa daga muƙaminsa.
Wata majiya mai tushe daga kwamitin gudanarwa na ƙasa na jam'iyyar Peopels Democratic Party (PDP) ya bayyana dalilin ganawar Wike da Bukola Saraki.
Masu zafi
Samu kari