Latest
Wata dalibar aji uku a jami’ar Port Harcourt (UNIPORT), Otuene Justina Nkang, ta rasa ranta bayan saurayinta ya kashe don yin kudi a jihar Ribas.
Terry Tukuwei, daraktan midiya na tawagar kamfen ɗan takarar gwamnan jihar Bayelsa a inuwar APC ya rasu a wani hatsarin jirgin ruwa da ya rutsa da shi.
Dakarun sojin sama. Najeriya sun tu nasarar kashe 'yan ta'adda a bodar jihohu. Neja da Zamfara cikin mako ɗaya, sun kama wasu da dama a sassan Najeriya.
Tsohon Shugaba Obasanjo ya ba Gwamnati shawarar tattalin arziki, ya bukaci a haramta shigo da kaya daga kasar Sin domin a iya inganta masana’antun da ke gida.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Kano ta tabbatar da cewa ɗaya daga cikin manyan 'yan daban da take nema, Abba Barakita, ya miƙa wuya tare da wasu 40.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya ziyarci Shugaba Bola Tinubu a fadarsa da ke Abuja bayan samun nasara a kotun koli da aka yanke a jiya.
Tsagerun 'yan bindiga sun yi ajalin rayuka huɗu yayin da suka kai hari karamar hukumar Maru a jihar Zamfara, an ce sun shiga har fadar sarkin Maru, Abubakar Maigari.
Shahararren mawakin siyasa, Dauda Abdullahi Kahutu da aka fi sani da 'Rarara' ya bayyana cewa Buhari ya lalata kasar da gurbata komai kafin ya sake ta a 2023.
Za a ji labari Bashir Ahmaad wanda ya yi aiki na shekaru takwas da Mai girma Muhammadu Buhari, ya fito shafin Facebookya kare mai gidansa daga sukar Dauda Rarara.
Masu zafi
Samu kari