Latest
Tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya taya shugaban kasa Bola Tinubu murna kan tabbatar da nasararsa da kotun koli ta yi a ranar Alhamis, 26 ga watan Oktoba.
A ranar Juma'a, 27 ga watan Oktoba, shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada sabon shugaba da mambobin hukumar kula da ma'aikatan gwamnatin tarayya (FCSC).
Wata tanka makare da man fetur ta yu bindiga yayin da take kokarin sauke mai da tsakar rana a Hayin Rigasa, ƙaramar hukumar Igabi ta jihar Kaduna.
Kungiyar rajin kafa kasar Biafra ta kalubalanci Shugaba Tinubu da ya bayyana a kotu kan hukuncin da kotu ta yanke na ayyana kungiyar a matsayin 'yan ta'adda.
Kotun sauraron kararrakin zabe ta tsige dan majalisar jam’iyyar PDP, Destiny Enabulele, wanda ke wakiltar mazabar Ovia ta kudu maso yamma a jihar Edo.
Wata budurwa ta girgiza soshiyal midiya a lokacin da ta fasa wani asusun da ta dauki lokaci tana tara kudadenta. Ta fasa shi ne bayan ta kammala karatunta.
Primate Ayodele ya yi hasashen abun da zai faru a siyasar jihar Ondo. A jihar, gwamna Rotimi Akeredolu ba shi da lafiya, kuma ana yunkurin tsige mataimakinsa.
An kawo bayani kan shari'ar zaben shugaban kasa da su ka girgiza kotu kafin karar Tinubu v Atiku & Obi, an yi shari’ar zabe a 2003, 2007, 2011, 2019 da 2023.
Majalisar wakilai ta Tarayya ta yi korafi kan yawan mabarata da ke cika musu ofisoshi da rokonsu kudade a kullum a harabar majalisar da kuma cikin ofisoshinsu.
Masu zafi
Samu kari