Latest
Dillalan simintin BUA sun bayyana cewa tsadar ɗauko kaya daga masana'anta da rashin manyan motocin kamfanin ya sa ba zasu iya sauke farashi zuwa N3500.
Tsohon ministan sufuri a ƙarƙashin gwamnatin tsohon Shugaba Buhari, Rotimi Amaechi, ya yi magana a karon farko bayan Shugaba Tinubu ya yi nasara a kotun ƙoli.
Babbar Kotun tarayya mai zama a Abujata fatattaki ƙarar da Aishatu Binani, yar takarar gwamnan APC ta nemi dakatar da hukunta kwamishinan zaben Adamawa.
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da shirin mayar da motoci zuwa masu amfani da iskar gas, inda ta kafa cibiyoyi guda bakwai a faɗin ƙasar nan domin shirin.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Gombe ta kama matashin ɗan shekara 28 da ake zargi da halaka, Hajiya Aishatu Abdullahi mai kimanin shekara 58 a duniya.
Alƙalin kotun mai ritaya, mai shari'a Muhammad Dattijo, ya yi ƙorafi kan irin ƙarfin ikon da aka ba alƙalin alƙalan Najeriya (CJN), Kayode Ariwoola.
An tattaro duk wasu muhimman abubuwa da kuke bukatar sani game da sabon shugaban Hukumar Kula da Ma'aikatan Tarayya (FCSC), Farfesa Tunji Olaopa.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai mummunan hari kan matafiya a jihar Benue inda suka halaka mutum uku har lahira. Ƴan bindigan sun kuma raunata wasu daban.
Wani mutumi da ya ce ya soya kaza ta hanyar amfani da ruwa ya yadu bayan ya saki bidiyon tsarin da ya bi. Ya dage cewa ya fi kyau a soya kaza da ruwa.
Masu zafi
Samu kari