Latest
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bankado wata badakala ta kayan tallafi da gwamnatinsa ta ware don rage wa mutane radadin cire tallafin mai.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya kaddamar da biyan kudaden 'yan fansho dubu biyar a jihar har naira biliyan shida da kuma kudaden giratutin ma'aikata.
Wani matashi mai suna John Clarkson ya yi ajalin kawunsa, Mohammed Clarkson a jihar Adamawa kan zargin maita, kotu ta tasa keyarsa zuwa gidan kaso.
An yi asarar dukiya yayin da wata wuta ta lakume shagunan sayar da kayan wayoyi da rumfa tare da wani sashi na masallaci da ke karamar hukumar Hadejia a Jigawa.
Wata yar Najeriya da ke more rayuwa yanzu haka a kasar Canada ta tuna manyan dalilan da suka sa ta auri tsoho da ya fi ta yawan shekaru nesa ba kusa ba.
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya, DSS ta karyata jita-jitar cewa daraktan hukumar, Yusuf Bichi km zargin handame kudaden ma'aikatan hukumar na rage radadi.
Yan sakai mutum biyu sun rasa rayukansa a yayin wata fafatawa da yan ta'addan kungiyar ta'addancin ISWAP, a jihar Yobe a wani hari da suka kai a wani kauye.
Wata yar bautar kasa ta garaya dandalin soshiyal midiya cike da murna don baje kolin makudan kudaden da ta tara a asusun alawus dinta na tsawon watanni 12.
Muhammadu Buhari ya kewaye kan shi da barayin gwamnati a mulkinsa. Irinsu Ali Ndume su na zargin akwai wasu miyagu da aka yi a gwamnatin 2015 zuwa 2023.
Masu zafi
Samu kari