Latest
A wannan labarin, za ku ji dakarun sojan kasar nan sun fatattaki yan ta'adda a sassa daban-daban na kasar nan tare da hallaka takwas daga cikinsu.
Shugaba Bola Tinubu ya kadu bayan rasuwar yayansa mai suna Dakta Naheemdeen Ade Ekemode inda ya ce tabbas zai yi kewarsa ba kadan ba a rayuwarsa.
APC ta yi nasara a zaben Edo na 2024 kamar yadda hukumar INEC ta sanar. Rikicin PDP da na sarauta na cikin abubwan da suka jawo faduwar PDPa zaben Edo.
Yayin al'umma suka shiga mummunan yanayi na cire tallafin man fetur, Aliko Dangote ya shawarci Shugaba Bola Tinubu ya kawar da tallafi gaba daya a kasar.
Bayan tattara sakamakon zaben jihar Edo, Hukumar zabe ta INEC ta tabbatar da Monday Okpebholo na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben da aka yi.
Gwamnatin jihar Abia karkashin jagorancin Gwamna Alex Otti ta bayyana shirinta na fara biyan sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata daga watan Oktoba, 2024.
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja sun nuna cewa tankar mai maƙare da fetur ta fashe ta kama da wuta a Maitama da ke birnin tarayya Abuja, mutane sun ji raunuka.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce za su yi amfani da dabarun siyasar Edo wajen karbe wasu jihohi a shiyyar Kusu maso Gabas.
A wannan labarin, za ki ji akwai alamun cewa masu shan wutar lantarki a tsarin A na samun wutar sama da awanni 20 za su fuskanci karin kudin lantarki.
Masu zafi
Samu kari