Labaran duniya
Sojojin juyin mulkin jamhuriyar Nijar sun ce ba zai yiwu su mayarwa da hamɓararren shugaban ƙasa Mohamed Bazoum mulkinsa ba. Abdulsalami Abubakar ne ya bayyana.
Ƙasashen Algeria da Egypt sun nuna rashin amincewarsu kan amfani da ƙarfin soji domin dawo da dimokuraɗiyya a jamhuriyar Nijar da kungiyar ECOWAS ke shirin yi.
A karon farko, kasar Indiya ta yi nasarar saukar da kumbonta a kusurwar Kudu ta duniyar wata bayan kumbon Rasha ya tarwatse a kokarin cilla shi duniyar wata.
Za a ji cewa Hajiya Naja’atu Muhammad, ta soki gwamnatin Bola Tinubu kan yakin da ta ke shirin yi da Nijar, ta na ganin mutanen Arewacin Najeriya aka yaka.
An yi bincike kan batun da Adamu Garba ya yi na cewa gwamnatin Aljeriya na ba Jamhuriyar Nijar wutar lantarki kyauta bayan Najeriya ta yanke wacce take ba su.
Rahotanni na nuni da cewar kungiyar Tarayyar Afrika wato AU, ta dakatar da jamhuriyar Nijar daga cikinta domin nuna adawa da juyin mulkin da sojoji suka yi.
An canjawa wani ƙayataccen katafaren masallaci suna zuwa sunan mahaifiyar Isa (AS), wato Maryam, a Abu Dhabi da ke Hadaddiyar Daular Larabawa. Yariman birnin.
Mun tattaro lokutan da Sojoji su ka yi tawaye, su ka hambarar da Gwamnatin farar hula a kasar Nijar na tsawon shekaru 40. A 1974 aka fara kifar da Hamani Diori.
Jami'an 'yan sandan ƙasar Burkina Faso sun yi abin bajinta, yayin da suka halaka 'yan ta'adda aƙalla 40 a wata arangama da ta wakana tsakaninsu a yankin Arewa.
Labaran duniya
Samu kari