Sharif Lawal
8037 articles published since 17 Fab 2023
8037 articles published since 17 Fab 2023
Gwamnatin Tarayya ta ce inganta haɗin gwiwa tsakanin hukumomin tsaro ya taimaka wajen kama ɗan ta’adda Mamuda da babban mataimakinsa ba tare da an yi harbi ba.
Fadar Gwamnatin Benue ta mayar wa madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Kwankwaso martani kan kalamansa game da rikicin Hyacinth Alia da George Akume.
Atiku Abubakar ya ziyarci Minna jihar Neja inda ya jajanta wa iyalan masu haƙar ma’adanai 37 da suka mutu a hannun NSCDC, tare da ba da tallafin N20m.
’Yan ta'addan kungiyar Boko Haram da ISWAP sun kai hari Wumbi a Borno, inda suka kashe kwamandan ’yan banga da fararen hula huɗu tare da jikkata wasu.
Babbar Kotun Tarayya da ke Gombe ta umarci PDP ta sake gudanar da zaɓen fidda gwani na gwamnan jihar bayan kalubalantar tikitin Farfesa Isa Pantami.
Shugaban CCB Abdullahi Bello ya ce hukumar ta binciki tare da tantance kadarorin ministoci sama da 20 da manyan sakatarori 30 domin ƙarfafa gaskiya.
Jigon jam'iyyar APC a Okitipupa, Falana Oyewole, ya ƙi karɓar muƙamin mai taimaka wa Gwamnan Ondo, yana zargin an mayar da al’ummar Erinje saniyar ware.
Rabiu Kwankwaso ya ce Gwamnan Benue Hyacinth Alia na buƙatar ƙarin koyon dabarun shugabanci, bayan rikicin da ya shafi tawagar Peter Obi a jihar.
Tsohon Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya ce ba ya jin haushin tsoffin abokai da abokan aiki da suka yi shiru ko suka nisanta kansu da shi a lokacin ƙuncinsa.
Sharif Lawal
Samu kari