Sharif Lawal
8037 articles published since 17 Fab 2023
8037 articles published since 17 Fab 2023
Wata majiya ta Isra’ila ta ce Benjamin Netanyahu ya ziyarci Hadaddiyar Daular Larabawa a sirrance, inda ya gana da Shugaba Sheikh Mohammed bin Zayed.
Jam’iyyar AAC ta kai Shugaba Bola Tinubu da Majalisar Tarayya kotu kan zargin rashin sanar da Majalisar kafin ya tafi hutun wata guda a nahiyar Turai.
Mummunar gobara ta tashi a ofishin Hukumar Kwastam ta Najeriya da ke Apapa, Legas, inda ta lalata dukiya ta miliyoyin Naira. Kwanturola ya umarci bincike.
Rundunar Sojojin Ruwa ta Najeriya ta buɗe neman aikin Batch 39 na Makarantar Horas da Sojojin Ruwa, daga ranar 2 zuwa 31 ga watan Oktoban shekarar 2026.
Kenneth Okonkwo ya ce rashin haɗin kan ‘yan adawa a bayan ɗan takara guda na iya raba kuri’u tare da ƙara wa Bola Tinubu ƙarfi a zaɓen shekarar 2027.ss
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan wakiltar Shugaba Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya na 81 a New York na Amurka.
Tsohon Gwamnan Gombe, Muhammad Danjuma Goje, ya umurci magoya bayansa kada su zaɓi ’yan takarar da ya ce sun yi aiki wajen hana shi tikitin komawa Majalisar Dattawa.
Sanata Olusola Adeyeye ya ce Bola Tinubu zai yi nasara a Kudu maso Yamma a zaɓen shugaban ƙasa na 2027, yana mai cewa APC za ta lashe zaɓe da gagarumin rinjaye.
Matasa a Jega da ke jihar Kebbi sun lalata fastocin shugaban kasa Bola Tinubu da Gwamna Nasir Idris yayin wata zanga-zanga da aka gudanar a garin.
Sharif Lawal
Samu kari