Sharif Lawal
6897 articles published since 17 Fab 2023
6897 articles published since 17 Fab 2023
Jam'iyyar PDP na ci gaba da samun kanta a cikin rikici. An jibge jami'an tsaro a hedkwatar jam'iyyar da ke birnin tarayya Abuja yayin da ake shirin gudanar da taro.
Gwamnatin jihar Kebbi ta fito ta yi martani kan shirin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami, na fitowa takarar gwamna. Ta ce ko kadan ba ta damu ba.
Gwamnan jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris, ya kai ziyarar gani da ido zuwa makarantar sakandiren da 'yan bindiga suka sace dalibanta. Ya ce za a kubutar da yaran.
Karamin ministan tsaron Najeriya, Bello Matawalle, ya bukaci dakarun sojoji da su ci gaba da jajircewa wajen aikin da suke yi na samar da tsaro a kasar nan.
Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Taraba ya yi murabus daga kan mukaminsa na shugabanci. Hakazalika shugaban na PDP ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, ya bukaci jami'an tsaro ka da su sassautawa 'yan ta'adda. Ya bukaci a ragargaje su.
Sakataren kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP (BoT), Ahmed Makarfi, ya yi murabus daga kan mukaminsa. Ya bayyana cewa lokaci ya yi da zai yi murabus.
Gwamnatin tarayya ta yi martani kan harin da 'yan bindiga suka kai a jihar Kebbi. Gwamnatin ta bayyana cewa za ta ceto dukkanin daliban da aka sace.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai kan harin da 'yan bindiga suka kai a Kebbi. Ya ba gwamnatin Tinubu shawara.
Sharif Lawal
Samu kari