Sharif Lawal
8037 articles published since 17 Fab 2023
8037 articles published since 17 Fab 2023
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya kare sauye-sauyen tattalin arzikin Tinubu, yana mai cewa cire tallafin fetur ya ceci Najeriya daga durƙushewa.
Gwamna Dauda Lawal ya ƙalubalanci masu rike da mukamai a jihar Zamfara da ke korafin rashin amfana da gwamnatinsa da su yi murabus daga mukamansu.
Akalla mutane uku sun mutu bayan rikici ya barke tsakanin ’yan sa-kai da wasu fusatattun matasa a Kpakungu da Gbeganu da ke birnin Minna, jihar Neja.
Buba Galadima ya zargi Shugaba Bola Tinubu da mutanensa da rashin godiya ga Nasir El-Rufai, yana mai cewa ya taka rawa wajen nasarar Tinubu a 2023.
Ƙarin wasu mambobin APC a Alanamu Ward da ke Ilorin sun sauya sheka zuwa PDP, suna cewa sun bi Sanata Saliu Mustapha bayan ficewarsa daga jam’iyyar.
Ƙungiyar Houthi ta kasar Yemen ta yi ikirarin kai hari kan wata babbar cibiyar man fetur ta Aramco kusa da Riyadh, yayin da Saudiyya ta musanta hakan.
Gwamnonin Arewa maso Gabas sun nemi Gwamnatin Tarayya ta sake farfaɗo da aikin haƙar mai a jibar Borno, tare da kammala manyan ayyukan raya yankin.
Amurka ta kori mambobin tawagar Iran biyu da suka halarci taron Majalisar Dinkin Duniya bayan sun ci gaba da zama a ƙasar duk da umarnin barinta.
Gwamnan jihar Taraba Agbu Kefas ya yi barazanar rushe hanyar sadarwar haƙar ma’adinai ba bisa ka’ida ba, yana zargin wasu jami’ai da hannu a ayyukan.
Sharif Lawal
Samu kari