Sharif Lawal
8037 articles published since 17 Fab 2023
8037 articles published since 17 Fab 2023
Hukumar INEC ta gargadi ’yan siyasa cewa ba za ta lamunci tashin hankali, kalaman ƙiyayya da sayen ƙuri’a ba a zaɓen 2027, tare da yin barazanar hukunci.
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Kaduna ta ajiye hukunci kan ƙarar tsohon gwmanan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai da yake ƙalubalantar ƙin amincewa da belinsa.
Ɗan takarar gwamnan jihar Rivers na jam'iyyar NDC, Dumo Lulu-Briggs, ya yi alkawarin bai wa zawarawa albashi da alawus ɗinsa idan ya lashe zaɓen 2027.
Yan bindiga dauke da makamai sun tare hanyar Gusau-Sokoto a Zamfara tare da sace aƙalla matafiya 30 daga motoci uku a sabon harin da aka kai kan hanyar.
Manyan masu ruwa da tsaki da dubban magoya bayansu daga Yamaltu/Deba sun fice daga jam’iyyarsu zuwa PDP tare da bayyana goyon bayan Farfesa Isa Pantami
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana labaran ƙarya da yaɗa bayanan da ba su da tushe a matsayin babbar barazana ga zaman lafiya fiye da rashin tsaro.
Shugaba Bola Tinubu ya jajanta wa iyalan waɗanda suka mutu a hatsarin jirgin Rundunar Sojojin Sama da ya afku kusa da sansanin sojojin ruwa a Ondo.
'Yan sandan Kano sun gayyaci dan siyasa, Hon. Aminu Abdullahi Warkal domin yi masa tambayoyi kan zargin nuna bindigar pump-action a wani taron siyasa.
Gwamnatin Tarayya ta ce cire tallafin fetur da inganta kuɗaɗen ƙasa sun taimaka wajen tara dala miliyan 500 don sake gina filin jirgin sama na Legas.
Sharif Lawal
Samu kari