Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya dawo Najeriya daga hutun makonni biyu, kwanaki biyu kafin ranar da aka tsara zai dawo daga hutun da ya tafi.
Dan takarar da ke neman kujerar majalisar wakilai a jihar Katsina, ya ziyarci kauyukan da 'yan bindiga suka kai hare-hare domin jajantawa mutane.
Jirgin sama mai saukar ungulu ya yi hatsari a Dutsen Ololokwe da ke Kenya, inda mutane shida da ke cikinsa suka rasa rayukansu. An fara bincike kan lamarin.
Sojojin Iran sun gargadi kasashen Gulf da kada su taimaka wa sojojin Amurka a yakin da take yi, suna cewa hakan zai sa su zama masu hannu a hare-haren.
Rundunar 'yan sandan jihar Sokoto ta samu nasarar hallaka wasu 'yan bindiga bayan an yi musayar wuta. 'Yan sandan sun kuma cafke wasu mutane da dama.
Shugaban INEC, Joash Amupitan, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa hukumar za ta kasance tsaka-tsaki a zaben 2027 ba tare da fifita kowace jam’iyya ba.
Shugaba Tinubu ya bukaci jam’iyyun siyasa su guji tashin hankali, kalaman kabilanci da addini, tare da mayar da hankali kan manufofi a zaben 2027.
FAAC ta raba N3.007 tiriliyan tsakanin gwamnatin tarayya, jihohi da kananan hukumomi a watan Yuli, mafi yawan rabon kudaden a gwamnatin Bola Tinubu.
INEC ta gano matsalar rashin tsaro, rikicin zabe, sayen kuri’u, kalaman kiyayya da yada labaran karya a matsayin manyan barazana ga zaben shekarar 2027.
Sharif Lawal
Samu kari