Sharif Lawal
6199 articles published since 17 Fab 2023
6199 articles published since 17 Fab 2023
Shugaban rukuninin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya musanta zargin cewa matatar man fetur dinsa na samar da man dizal mara inganci a kasar nan.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya sha alwashin kwato jihar Edo daga hannun jam'iyyar PDP. Ya fara shirin cimma wannan kudirin.
Tsohon babban mai tsawatarwa na majalisar dattawa ya ci gaba da sukar shugaban kasa Bola Tinubu. Ndume ya ce mafi karancin albashin N70,000 ya yi kadan.
'Yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun hallaka mutum biyu a wani hari a jihar Ondo. 'Yan bindigan sun kuma sace matafiya mutum biyar.
Wasu matasa karkashin gamayyar kungiyoyin matasan yankin Arewa ta Tsakiya sun fasa shiga zanga-zangar da ake shirin gudanarwa a fadin kasar nan a watan Agusta.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya bayyana cewa zai mutunta hukuncin Kotun Koli kan 'yancin cin gashin kananan hukumomi a kasar nan.
Hadimin Shugaba Bola Tinubu kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga, ya yi zargin cewa magoya bayan Peter Obi ne ke shirya zanga-zangar da ake shirin yi a kasar nan.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya bayyana cewa matasan jihar ko kadan ba za su shiga cikin zanga-zangar da ake shirin yi ba kan halin kunci a Najeriya.
Tsohon babban mai tsawatarwa na majalisar dattawa, Sanata Ali Ndume, ya shawarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu, da ya saurari koken 'yan Najeriya kan tsadar rayuwa.
Sharif Lawal
Samu kari