Sharif Lawal
6206 articles published since 17 Fab 2023
6206 articles published since 17 Fab 2023
Tsohon babban mai tsawatarwa na majalisar dattawa, Sanata Ali Ndume, ya shawarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu, da ya saurari koken 'yan Najeriya kan tsadar rayuwa.
Tsohon na kusa da Peter Obi na jam'iyyar Labour Party, Doyin Okupe, ya musanta zargin cewa ya ci amanar tsohon ɗan takarar shugaban ƙasan a zaɓen 2023.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai halarci taron kungiyar Tarayyar Afirika (AU) ranar Asabar, 20 ga watan Yulin 2024 wanda za a gudanar a kasar Ghana.
Kwamitin majalisar wakilai da ke bincike kan hauhawar farashin siminti ya fara zama da manyan kamfanoni irin su Dangote da Lafarge kan tsadar siminti.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta biya ma'aikata sabon mafi karancin albashi na N70,000 da aka amince da shi a kasa.
Tsohon babban mai tsawatarwa na majalisar dattawa, Sanata Ali Ndume, ya ki karbar nadin da aka yi masa na shugaban kwamiti a majalisar dattawa ta 10.
'Yan majalisar wakilai sun bukaci 'yan Najeriya da kada su shiga cikin zanga-zangar da ake shirin fara kasar nan. Sun bukaci a yiwa gwamnati uzuri.
Kungiyoyin kwadago sun amince da tayin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kan mafi karancin albashi na N70,000. Sun bayyana dalilin yin hakan.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya sanya labule da shugabannin kungiyoyin kwadago a fadarsa da ke Aso Rock Villa. Za su tattauna kan mafi karancin albashi.
Sharif Lawal
Samu kari