Sharif Lawal
7166 articles published since 17 Fab 2023
7166 articles published since 17 Fab 2023
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya tabo batun abubuwan da suke sanya shi nadama a shekaru shida da ya kwashe yana kan madafun ikon jihar.
Tsohon sanata mai wakiltar Osun ta Yamma a majalisar dattawa, Sanata Mudashiru Husain, ya yi fatali da hadakar Atiku Abubakar don kawar da Bola Tinubu.
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya yi martani kan jita-jitar cewa zai fice daga jam'iyyar APC mai mulki. Ya bayyana cewa babu kamshin gaskiya a ciki.
An samu asarar rayukan mutane a jihar Taraba bayan barkewar rikicin kabilanci. Rikicin ya ritsa ne tsakanin wasu kabilu biyu da suka rika kai harin ramuwar gayya.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin kwanton bauna kan jami'an rundunar tsaron jihar Katsina. Sun kashe wasu daga cikinsu har lahira.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi ya nuna cewa bayan zaben 2027, da wuya ya sake tsayawa takarar neman wani mukami.
'Yan majalisar dokokin jihar Katsina sun cimma matsaya kan tazarcen Gwamna Dikko Umaru Radda a zaben 2027. Sun amince ya yi wa'adi na biyu a mulki.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro ya nuna kwarrin gwiwar cewa PDP ba zata ruguje ba. Ya tabo batun jam'iyya dayaa Najeriya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar SDP a zaben 2023, Adewole Adebayo, ya bayyana cewa masu komawa jam'iyyar APC na saukakawa 'yan Najeriya.
Sharif Lawal
Samu kari