Sharif Lawal
6191 articles published since 17 Fab 2023
6191 articles published since 17 Fab 2023
Mai magana da yawun bakin gwamnan jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya bayyana yadda ya yi wasan buya da 'yan sanda da aka turo domin cafke shi.
Shugabannin jam'iyyar APC a gundumar Ofosu cikin karamar hukumar Idanre sun dakatar da shugaban jam'iyyar na jihar Ondo, bisa zargin yin wasu kalamai.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci 'yan Najeriya da su kara hakuri kan halin matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a kasar nan a halin yanzu.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, shawara kan ministocinsa. Gwamnan ya bukaci ya sallami tarkacen gwamnatinsa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta fito ta musanta rahotannin da aka yada kan cewa shugabanta, Farfesa Mahmood Yakubu ya yi bankwana da duniya.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya yi rabon mukami a gwamnatinsa. Gwamna ya nada mai ba shi shawara na musamman kan harkokin kananan hukumomi.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya umarci a biya ma'aikatan jihar albashin watan Disamban 2024 da wuri domin bukukuwan da kw tafe.
Miinistan shari'a, Lateef Fagbemi, ya ja kunnen shugabannin kananann hukumomi kan yin almundahana da kudaden jama'a. Ya ce za a tura su gidan yari.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya fadi dalilin da ya sanya Shugaba Bola Tinubu ya ba Nyesom Wike minista a gwamnatinsa.
Sharif Lawal
Samu kari