Sharif Lawal
6180 articles published since 17 Fab 2023
6180 articles published since 17 Fab 2023
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta fito ta yi magana kan harin da ake cewa 'yan fashi da makami sun kai wa tawagar ayarin motocin Gwamna Ahmadu Fintiri.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wasu kauyukan jihar Benue. 'Yan bindigan sun kashe mutane tare da yin garkuwa da kananan yara.
Jagoran kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya sha alwashin rage tasirin jam'iyyar APC a jihar Kano zuwa zaben 2027.
A Najeriya akwai tarihin rasa rayukan mutane sakamakon turmutsutsin da ke aukuwa a wuraren tarurruka. Lamarin dai ya fi faruwa a wurin rabon abinci.
Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) reshen jihar Kano, ya koka kan yawaitar hadurran motan da ake samu. Ya ce suna jawo asarar rayuka masu yawa.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Imo, sun fafata da wasu 'yan bindiga da ake zargin na kungiyar IPOB ne. Jami'an tsaron sun hallaka mutum uku daga cikinsu.
Kusa a jam'iyyar PDP, Bode George, ya yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu wankin babban bargo. Jigon na PDP ya zargi Tinubu da rashin nuna tausayi ga yan Najeriya.
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya ba da hutu domin bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara. Gwamnan ya bukaci ma'aikata su maida hankali wajen noma.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin suna da alaka da tantirin shugaban 'yan ta'adda, Bello Turji, sun yi garkuwa da wasu matafiya a jihar Sokoto da safiyar ranar Talata.
Sharif Lawal
Samu kari