Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
An nada sababbin sarakuna kan karagar mulki a Arewacin Najeriya. Daga cikin sarakunan akwai wadana aka sababbin masarautu yayin da wasu kuma sun dade a tarihi.
Dan majalisar wakilai daga jihar Kebbi, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a Najeriya. Dan majalisar ya ce rikicin PDP ya yi yawa.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da bukatar da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar mata, inda yake neman tura dakarun sojoji zuwa Benin.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya yi kira da babbar murya ga matasa. Atiki ya bukaci matasa su tashi tsaye ka da su zama 'yan kallo.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya amince a biya ma'ikata albashin watan 13. Ya ce hakan na daga cikin abin da yake yo tun bayan hawansa mulki a shekarar 2019.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi kalamai masu kaushi kan rikicin jam'iyyar PDP. Ya ce baki sun yi kadan su kore shi daga jam'iyyar.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun sake kai hari a jihar Kano. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da wani dattijo tare da raunata dansa a harin da suka kai.
Daliban da aka ceto daga hannun 'yan bindiga a jihar Neja sun bayyana halin da suka shiga. Sun bayyana cewa 'yan bindigan sun rika yi musu barazana.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna farin cikinsa kan ceto daliban da aka sace a jihar Neja. Ya bukaci jami'an tsaro su kubutar da sauran da ke tsare.
Sharif Lawal
Samu kari