Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Madugun Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi kalamai kan masu raina jam'iyyar NNPP, ya ce za su sha mamaki.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya fusata kan hare-haren 'yan ta'adda a jihar Neja. Ya yi Allah wadai da kashe-kashen da suka yi.
Ana ci gaba da tattaunawa kan shirin sauya shekar gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. Majiyoyi sun bayyana dalilinsa na barin NNPP.
Jami'an tsaro sun yi arangama da 'yan bindiga a jihar Zamfara. Jami'an tsaron sun samu nasarar ragargazar 'yan bindigan tare da ceto mutanen da suka sace.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun sake kai harin ta'addanci a jihar Neja. Tsagerun sun kona ofishin 'yan sanda tare da kayan amfanin gona na manoma.
Gwamnatin Tarayya ta yi wa Super Eagles alkawarin $10,000 kan kowace kwallo da za su ci a wasan da za su fafata da 'yan wasan Mozambique a AFCON 2025.
Wata babbar kotun tarayya da ke birnin Abuja ta yi hukunci kan bukatar kwamishinan kudi na jihar Bauchi ya shigar a gabanta. Ta ki yarda ta ba da belinsa.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta yi babban rashi a jihar Sokoto bayan ficewar wani babban jigo a cikinta. Sanata Abdallah Wali ya raba gari da PDP.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), ta yi magana kan shari'ar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello. Ta ce lamarin yana gaban kotu.
Sharif Lawal
Samu kari