Muhammad Malumfashi
17219 articles published since 15 Yun 2016
17219 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen attajiri a fadin duniya, Elon Musk ya taka matakin da babu wani mai dukiya da ya kai, inda arzikinsa ya kai $600bn.
An yada wasu rahotanni masu nuna cewa shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya yanke jiki ya fadi sakamakon rashin lafiyar da ya kama shi.
Tsohon Babban Alkalin Alkalai na Najeriya, Justice Ibrahim Tanko Muhammad, ya rasu a Saudiyya yana da shekaru 71, lamarin da ya jefa kasa cikin jimami.
Tsohon Sanatan Abia ta Kudu, Enyinnaya Abaribe ya bayyana cewa ba zai sauy sheka zuwa APC duk da tururuwar da gwamnoni da manyan yan siyasa ke yi.
A labarin nan, za a ji yadda ragin farashi da matatar Dangote ta yi yana kara jawo wa wasu 'yan kasuwa da ke shigo da man fetur zuwa Najeriya asara.
Wani littafi kan rayuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana yadda wasu hadimansa suka yi masa karya dangane da zaben shekarar 2023.
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya yi gargadi game da masu amfani da takardu ko bayanan bogi game da masu neman izinin shiga kasar daga Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa daya daga cikin jagororin AADC a Kano, Ibrahim Ali Amin ya fusata bayan Ganduje ya ki jin magana game da kafa Hisbah Fisabilillahi.
Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta yi magana game da yadda suke rayuwa bayan rasuwar Buhari. Ta karyata alakanta Buhari da Jibril na Sudan bayan wani taro a Abuja.
Muhammad Malumfashi
Samu kari