Muhammad Malumfashi
17092 articles published since 15 Yun 2016
17092 articles published since 15 Yun 2016
Yan kasuwa masu zaman kansu da ke da rumbunar ajiyar fetur sun fara bin aahun Dangote wajen rage farashi, ana tsammanin litar fetur za ta dawo kasa da N800.
Majalisar dattawa ta fara tantance sunayen jakadu da Shugaba Bola Tinubu ya miƙa mata, inda ta tantance mutum mutum 3 da suka fuskanci tuhume-tuhume.
Gwamnan Bayelsa, Douye Diri, ya yi jimamin rasuwar mataimakinsa Lawrence Ewhrudjakpo, yana cewa mutuwarsa babbar rashi ce ga gwamnati da jihar baki ɗaya.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya bayyana cewa ko kadan bai yi nadamar goyon bayan da ya ba Shugaba Bola Tinubu ba a 2022.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana da Gwamna Uba Sani na Kaduna, Gwamna Alia na Benuwai da Gwamna Bassey Otu na jihar Kuros Riba a Aso Rock.
Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto ya yaba wa Alhaji Aliko Dangote game da ware kashi daya cikin hudu na dukiyarsa a wakafi idan ya rasu domin ayyukan alheri ga jama'a.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike murnar cika shekaru 58, yana yabonsa kan jajircewa da hidimar jama’a a rayuwarsa.
A labarin nan, za a ji cewa DCP Abba Kyari da yan uwansa za su san makomarsu a kan tuhumar da EFCC ta shigar a gaban kotu game da wadansu kadarori.
Shugaban karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara, Abubakar Umar Faru, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaro. Ya ce sojoji na bukatar manyan makamai.
Muhammad Malumfashi
Samu kari