Ibrahim Yusuf
5660 articles published since 03 Afi 2024
5660 articles published since 03 Afi 2024
Rahoton cibiyar bincike ta CRS ya ce Amurka ta rasa ko lalata jiragen soji 81 a yaƙin Iran, da kiyasin kuɗin maye gurbinsu ya kai dala biliyan 3.3.
Jami’ar ABU Zariya ta ƙara kuɗin makaranta ga dalibai zuwa N143,000–N298,000 daga zangon 2026/2027, lamarin da ya jawo suka daga NANS da ɗalibai.
Buba Galadima ya zargi APC da dakile ’yan adawa gabanin zaben 2027, tare da ikirarin ana bai wa wasu ’yan siyasa kudi domin su janye daga takara.
Omoyele Sowore ya buƙaci INEC ta biya ma’aikatanta N500,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi, yana mai cewa ingantaccen albashi na taimakawa wajen yin sahihin zaɓe.
Tsohon sojan Amurka Nidal Hasan zai fuskanci hukuncin kisa ta hanyar harbe shi a Fort Hood ranar 3 ga Disamba 2026 bayan ya kashe mutane 13 a 2009.
Ɗan takarar gwamnan ADC a Gombe, Bala Bello Tinka, ya yi alƙawarin samar da ilimi kyauta har jami'a da janye dokar hana fita da daddare ga 'yan achaba.
Kungiyar 'yan agajin Musulmi ta FCT ta bayyana goyon bayanta ga sake zaɓen Shugaba Tinubu a 2027 da ci gaba da amfani da tsarin takara na Muslim Muslim.
’Yan bindiga sun sace mai juna biyu, ma’aurata da jaririnsu mai wata shida a jihar Kaduna, lamarin da ya jefa mazauna unguwar Alrahus cikin firgici.
Kotu ta yi fatali da ƙalubalantar huruminta kan shari’ar Malam Lawan Triumph, tare da umartar masu ƙara su gabatar da takardun rajistar ƙungiyoyinsu.
Ibrahim Yusuf
Samu kari