Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Kasa (NDLEA), ta fitar da jerin sunayen mutanen da suka yi nasara a cikin waɗanda za ta ɗauka aiki a shekarar.
Dan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya nemi kotu ta tsige Tinubu daga kan matsayinsa na shugaban ƙasa, inda ya bayyana cewa.
Tsohuwar mataimakiyar gwamnan jihar Legas, Alhaja Sinatu Ojikutu ta bayyana cewa fushin da Allah ke yi da 'yan Najeriya ne ya janyo aka shiga halin da ake ciki.
Tsohon kwamishinan raya karkara a tsohuwar gwamnatin jihar Kano, Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce babban abinda Ganduje zai fara yi idan ya zama shugaban jam'iyyar.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN), ta shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu dangane da rabon kayan tallafin da yake shirin yi. CAN ta ce yana da kyau ya.
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci Da Karɓar Korafe-korafe ta Jihar Kano (PCACC), tana neman ta jiƙawa tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje aiki saboda dauko.
Gani Adams, wanda babban mai fada a ji kuma basarake ne a kasar Yarabawa, ya caccaki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu dangane da cire tallafin man fetur da ya.
Shugaba Bola Tinubu na neman kare kansa dangane da wani sammaci da Atiku Abubakar, ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyyar PDP ya yanko masa a kotun Amurka.
Tsarin rabon naira 8,000 na daga cikin abubuwan da Tinubu ya kawo domin ragewa 'yan kasa radadin da suke ciki. Mun tattaro muku rukunin abubuwa 5 da mutum zai.
Deen Dabai
Samu kari