Aisha Ahmad
1218 articles published since 27 Mar 2024
1218 articles published since 27 Mar 2024
Kalaman Sanata Ali Ndume kan Bola Tinubu bai yiwa 'yan majalisa masu goyon bayan shugaban dadi ba, wanda ya sa yanzu haka wasu ke shirin yadda dakatar da shi.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana dalilin da ake kara samun cin hanci da rashawa a gwamnatin Najeriya. Ya ce hukumomi sun gaza.
Garuruwa 94 ne ake fargabar ruwa zai shanye saboda mamakon ruwan sama da za a yi na kwanaki biyar- daga ranar Talata 16 Yuli, 2024 zuwa 20 Yuli, 2024.
Oba Rilwan Akiolu ya roki 'yan Najeriya su kara hakuri da gwamnatin Bola Tinubu, tare da bukatar a mayar da Legas babban birnin tarayyar kasar nan.
Gwamnatin Kano ta ce ba ta yi mamakin hukuncin kotu da ya tabbatar da nadin Sarki Muhammadu Sanusi II ba, inda hadimin gwamna Abba ya ce an yi daidai.
Kungiyar mata manoma ta SWOFAN ta bayyana cewa rabon shinkafa kwano ɗai-ɗai ba zai magance yunwa a kasar nan a martani kan iƙirarin gwamnatin na rana shinkafa.
Sabuwar dambarwa ta bullo a siyasar Kano bayan gwamnatin Abba Kabir Yusuf ya sake maka shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje a gaban kotu bisa zargin almubazzaranci.
Kwamitin majalisar wakilai kan ma'adanai ya bayyana cewa kasar nan na tafka asarar biliyoyi a bangaren duk shekara wanda ya kai $9bn, shugaban kwamitin ya bayyana.
Jama'ar karamar hukumar Dawakin Kudu sun shiga tashin hankali bayan an gano gawarwaki guda shida a gidan wani mai sayar da kayan miya, Abdul-Aziz.
Aisha Ahmad
Samu kari