Ahmad Yusuf
10117 articles published since 01 Mar 2021
10117 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan, ya yi jimamin raauwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, wanda ya bayyana a matsayin jagoran da ya koya tarbiyya.
Gwamnatin jihar Kano ta yi kira ga hukumomin tsaro su damke tsohon ahugaban APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje kan shirinsa na kafa rundunar Hisbah.
Bayan sama da awanni 24 da rasuwarsa, an birne gawar Sheikh Dahiru Usman Bauchi a cikin masallacinsa bayan yi masa sallah kamar yadda musulunci ya tanada.
A makon da ya gabata ne aka yanke wa shugaban IPOB, Nnamdi Kanu hukuncin daurin fai da rai, ya shiga jerin wadanda suka wakilci kansu a kotu babu lauya.
Tsohon ministan kwadago, Dr. Chris Ngige, ya bayyana cewa yana nan a raye bayan wasu yan bindiga sun farmake shi a kan wani titi a jihar Anambra.
Mai magana da yawun majalisar dattawa, Sanata Yemi Adaramodu ya bayyana cewa Majalisa ta aminta cewa gwamnati ba ta biya kudin fansar daliban Kebbi ba.
Naziru Shiekh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana cewa an jinkirta jana'izar mahaifinsu ne saboda a ba mutane daga ciki da wajen Najeriya damar halarta.
Kwanaki kadan bayan kubutar da yan matana da aka sace a makarantar Maga, yan bindiga sun sake komawa jihar Kebbi, sun kashe jami'an hukumar NIS uku.
Kungiyar Izala ta Najeriya karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau ta yi alhinin rasuwar Shehun Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi yau Alhamis.
Ahmad Yusuf
Samu kari