Wannan shigar da mata musulmai keyi a ranar auren su zai birgeka

Wannan shigar da mata musulmai keyi a ranar auren su zai birgeka

Mata a fadin duniya suna yinkurin canza salon yayi zuwa na zamani. Yanzu mata nada zabi kala-kala wajan shigar aure na musulinci ba kamar da ba.

Wannan shigar da mata musulmai keyi a ranar auren su zai birgeka

Yawancin musulmai sukanyi amfani da shigar musulunci a ranar auren su iri daban-daban, don su faranta ran mutane. Yawancin shigar na Amaren sunayin shine tare da mayafi wanda yake kara amare kyau. Mayafi dai shine alamar shiga irin na mata musulmai, sai dai kuma suna amfani dashi a shiga iri daban-daban, wanda ya danganci irin taron da zasuje, wanda suka hada da zuwa wajan aure da kuma wajen wani taron shagali.

KU KARANTA : An daure shi kan laifin satan lemun kwalba

Wannan bayanin dai na yan mata ne dakuma manyan mata wadanda suke so suyi shiga mai kyau, kuma suke so a ga shigan su mai kyau alokacin da suke sanye da mayafi ko hijabi a ranar auren su.

 

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng