Da duminsa: An dage zaben kananan hukumomi na jihar Kaduna, an saka sabuwar rana

Da duminsa: An dage zaben kananan hukumomi na jihar Kaduna, an saka sabuwar rana

  • Shugaban hukumar zaben jihar Kaduna, Dr Saratu Dikko Audu ta sanar da dage zaben kananun hukumomin jihar
  • Dama asali za'ayi zabenne a ranar Asabar 5 ga watan Yunin 2021 yanzu an mayar 14 ga watan Satumba
  • Ta bayyana hakan ne yayin da ta tara masu ruwa da tsakin hukumar a hedkwatar hukumar a ranar Litinin

Shugaban hukumar zaben jihar Kaduna (SIECOM) Dr. Saratu Dikko Audu ta bayyana dage zaben kananan hukumomin jihar zuwa ranar 4 ga watan Satumban 2021.

Ta bayyana hakan ne a hedkwatar hukumar a wani taro da suka yi ranar Litinin a Kaduna, Daily Trust ta ruwaito.

KU KARANTA: Rudani a Kano bayan majalisar jiha ta gayyaci shugaban alkalai

Da duminsa: An dage zaben kananan hukumomi na jihar Kaduna, an saka sabuwar rana
Da duminsa: An dage zaben kananan hukumomi na jihar Kaduna, an saka sabuwar rana
Asali: Original

KU KARANTA: Bayan farmakin Kareto, sojoji sun kai samame maboyar Boko Haram a Gubio, sun yi barna

Daily Trust ta ruwaito yadda aka tsara zaben shugabannin kananan hukumomi 23 da kansiloli ya zama ranar 5 ga watan Yuni 2021 kafin a dage zuwa 14 ga watan Augusta.

Kara karanta wannan

Da Duminsa: Kotu Ta Dage Sauraron Karar Hadiman Sunday Igboho, Ta Fadi Dalili

Wannan ne karo na uku da aka daga zaben.

Karin bayani na nan tafe...

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel