Adama Indimi ta taya mijinta murnar zagayowar ranar haihuwarsa da kamalai masu ratsa zuciya (Hotuna)

Adama Indimi ta taya mijinta murnar zagayowar ranar haihuwarsa da kamalai masu ratsa zuciya (Hotuna)

- Diyar attajirin dan kasuwa, Adama Indimi ta taya mijinta, Malik Ado Ibrahim murnar zagayowar ranar haihuwarsa

- Adama ta wallafa rubutu masu ratsa zuciya inda ta jinjinawa mai gidan nata tare da bayyana irin soyayyar da take masa

- Adama ta yi wa mijinta Yarima Malik Ado fatan alheri tare da addu'ar Allah ya cigaba da kwararo masa albarka a rayuwarsa

Adama Indimi Ado-Ibrahim da fitar da sabbin hotunan ta tare da mijinta Yarima Malik Ado Ibrahim don murnar zagayowar rainar haihuwarsa.

Hotunan da ta wallafa da suka dauka tare ya nuna ma'auratan cike da annushuwa da alamun soyayya a tsakaninsu.

Adama Indimi ta taya mijinta murnar zagayowar ranar haihuwarsa da kamalai masu ratsa zuciya (Hotuna)
Adama Indimi ta taya mijinta murnar zagayowar ranar haihuwarsa da kamalai masu ratsa zuciya (Hotuna). Hoto: Adama Indimi
Source: Instagram

DUBA WANNAN: 2023: APC na Kano ta yi wa Kwankwaso martani, ta ce 'za mu murde zaben kuma ba abinda zai faru'

Adama Indimi ta wallafa hotunan ne domin taya mijinta murnar zagayowar ranar haihuwarsa inda ta ce:

"Ina taya mai gida na murnar zagayowar ranar haihuwarsa, abin koyi a wuri na, babban abokina, kashin baya na kuma babban mai goyon baya na. Ina addu'ar Allah ya cigaba da saka albarka a rayuwarka. Ameen.

Adama Indimi ta taya mijinta murnar zagayowar ranar haihuwarsa da kamalai masu ratsa zuciya (Hotuna)
Adama Indimi ta taya mijinta murnar zagayowar ranar haihuwarsa da kamalai masu ratsa zuciya (Hotuna). Hoto: Adama Indimi
Source: Instagram

KU KARANTA: Zulum ya karrama bataliyar sojin da Boko Haram bata taba galaba a kanta ba (Hotuna)

"Ina matukar kaunar ka @realmalikado, ina koyon abubuwa masu yawa a wurin ka a kowanne rana."

Adama Indimi ta taya mijinta murnar zagayowar ranar haihuwarsa da kamalai masu ratsa zuciya (Hotuna)
Adama Indimi ta taya mijinta murnar zagayowar ranar haihuwarsa da kamalai masu ratsa zuciya (Hotuna). Hoto: Adama Indimi
Source: Instagram

A baya, kun ji cewa gwamnatin jihar Zamfara ta ware naira biliyan 1 a kasafin 2021 don ginawa da gyara masallatan juma'a, makarantun islamiyya, makabartu, wuraren wa'azi da sauran harkokin addini.

Kwamishinan harkokin addinan jihar, Sheik Tukur-Jangebe ne ya bayyana haka, lokacin da ya ke zantawa da manema labarai ranar Juma'a bayan gabatar da kasafin ma'aikatar na 2021 ga majalisar dokokin jihar Zamfara.

Jangebe ya shaida cewa gwamnatin Zamfara ta tsara ayyukan ci gaba a karkashin ma'aikatar addinin musulunci a 2021.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Online view pixel