Yanzu-yanzu: Sabbin Mutane 604 sun kamu da Coronavirus a Najeriya
1 - tsawon mintuna
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 604 a fadin Najeriya.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:34 na daren ranar Alhamis 23 ga Yulin shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 604 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:
Asali: Legit.ng