Yanzu-yanzu: Mutum 544 sun sake kamuwa da korona, jimillar ta hararo 29,000

Yanzu-yanzu: Mutum 544 sun sake kamuwa da korona, jimillar ta hararo 29,000

Hukumar kula da cututtuka masu yaduwa (NCDC), ta tabbatar da sake kamuwar mutum 544 da muguwar cutar korona a Najeriya a ranar 5 ga watan Yulin 2020.

Lagos-199

Ebonyi-65

Oyo-47

Ondo-46

Ogun-31

Edo-30

FCT-28

Katsina-25

Plateau-15

Bayelsa-11

Kaduna-10

Adamawa-10

Akwa Ibom-8

Gombe-7

Kano-4

Taraba-3

Rivers-2

Abia-2

Ekiti-1

Jimillar masu cutar a fadin Najeriya ya kai 28,711 yayin da mutum 11,665 suka warke garas kuma aka sallamesu daga asibiti. Mutum 645 sun riga mu gidan gaskiya sakamakon cutar.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel