Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar sabbin motocin yan sanda 217

Labarin da muke kawo muku kai tsaye daga birnin tarayya Abuja shine shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin motoci 217 wa hukumar yan sandan Najeriya.

Baya ga haka, shugaban kasan ya kaddamar da cibiyar lura da lamuran tsaro na hukumar.

Motocin 217 sun hada da:

Toyota Hilux 139 domin sintiri

Motocin leken asiri 46

Motocin Tactical 11

Motoci marasa jin harsashi 9

Motocin ruwan zafi domin tarwatsa yan zanga-zanga 12

Kalli hotunan:

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar sabbin motocin yan sanda 217

Shugaba Buhari ya kaddamar sabbin motocin yan sanda 217
Source: Facebook

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar sabbin motocin yan sanda 217

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar sabbin motocin yan sanda 217
Source: Facebook

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar sabbin motocin yan sanda 217

Motoci 217

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel