Kalli yadda mayakan Boko Haram suka gudanar da bikin Sallah a dokar daji (Hotuna)
Sallah bikin daya rana, duk wani Musulmi yana farin cikin da zagayowar ranar Sallah, don kuwa hatta mayakan Boko Haram sun bayyana farin cikinsu da wannan muhimmin rana a kusa da tafkin Chadi, inji rahoton jaridar Daily Nigerian.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban mayakan Boko Haram ne ya jagoranci sallar Idi da kuma yanka wata babban Saniya, kamar yadda zaku gani anan.
KU KARANTA: Tuna baya: idan mutum ya rasa madafa ko mai malfa ya gani sai ya bi shi – Kwankwaso

A wani labarin kuma, babban hafsan Sojan sama, Sadiqu Abubakar ya kai ma sojojin dake bakin daga suna yaki da Boko Haram ziyara a garin Maiduguri da garin Yola, inda ya jinjina musu, sa’annan ya kara musu kwarin gwiwa.
Ga sauran hotunan anan:



Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
ko a http://twitter.com/naijcomhausa
KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.ng Hausa cikin sauki
Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng