An yi bikin diyar ‘yar gwamna Fayose, kalli hotuna

An yi bikin diyar ‘yar gwamna Fayose, kalli hotuna

Gwamnan jihar Ekiti mai baring ado, Peter Ayodele Fayose, ya aurar da diyar sa ga Mista. Arewa Odunlade ranar Asabar da ta gabata.

Wani abu da ya bawa mutane mamaki shine yadda aka yi bikin a jihar Ekiti ba tare da wani taron jama'a da yawa ba ko kuma fuskokin wasu manyan 'yan siyasa na jam'iyyar PDP ba.

An yi bikin diyar ‘yar gwamna Fayose, kalli hotuna
An yi bikin diyar ‘yar gwamna Fayose

An yi bikin diyar ‘yar gwamna Fayose, kalli hotuna
An yi bikin diyar ‘yar gwamna Fayose

DUBA WANNAN: Dalilin mutanen Dogara na kin zaben dan takarar Buhari a zaben maye gurbi na Bauchi ya fito

An yi bikin diyar ‘yar gwamna Fayose, kalli hotuna
Bikin diyar ‘yar gwamna Fayose

An yi bikin diyar ‘yar gwamna Fayose, kalli hotuna
Bikin diyar ‘yar gwamna Fayose

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel