Hotunan saka tubalin gina cibiyar kulawa da na'urorin daukar hoton bidiyon al'umma a Kaduna
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Elrufa'i, ya halarci bikin saka tubalin fara gina wata cibiyar kula da na'urorin daukar hoton bidiyon al'umma da za'a saka lunguna da manyan titunan garin Kaduna.
El-Rufa'i ya bayyana hakan ne yau a shafinsa na Tuwita, yana mai nuna farincikinsa da wannan gagarumin aiki da gwamnatinsa ta kirkira.
Wani kamfani, Singularity Networks Security Ltd, ne za su gudanar da aikin.
Ga hotunan a kasa:
DUBA WANNAN: Sanata Dino Melaye ya bankado wata badakalar biliyoyin kudi a NNPC
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng