Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa ko kadan ba zai yi ritaya daga siyasa. El- Rufai ya ce zai dawo a shekarar 2027.
Malam Nasir El-Rufai da mutanensa sun kawo wani shiri da ake kira Arewa Tech Fest. Da taimakon Arewa Tech Fest, ana sa ran matasan Arewa za su shawo kan matsaloli.
Daga karshe gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi martani kan rahotan farautar magabacinsa, Nasir El-Rufai, inda ya bayyana hakikanin halin da ake ciki.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai farmaki coci guda biyu a yankin ƙaramar hukumar Kajuru a Kaduna, sun hallaka mutane 3 tare da sace wasu akalla 30 ranar Lahadi.
Kungiyar NCYP ta ba gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani shawara kan ya guji maimaita irin kura kuran da magabacinsa, Nasir Ahmad El Rufai ya yi.
Mun tattaro jerin Gwamnoni 7 da suka samu digirin PhD kafin shiga ofis a yau. Akwai gwamnonin jihohin da suka kure boko kafin su sa kafa a harkar siyasa.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Uba Sani ta sanar da cire dokar kulle a Kaduna da Zaria bayan abubuwan da suka faru a lokacin zanga-zanga.
Dan Bello na ganin ya wayar da kan jama’a, wasu su na zargin ya kawo abubuwan da babu tabbas a cikin bidiyoyin na sa har ana kira cewa ya kamata a cafke shi.
Ana hasashen wasu gwamnonin jihohin Najeriya za su iya samun matsala a zaben 2027 da ke tafe saboda matakan da suka dauka daban-daban a jihohinsu.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai
Samu kari