Wani magidanci ya yi luwadi da wani yaro mai shekaru 15 a jihar Neja
- An kama wani tsoho da yayi luwadi da wani matashi a jihar Neja da alwashin neman masa aiki yi
- An kama tsohon ne daidai lokacin da yake wannan mumunar aika-aika
- Tsohon ya amsa aikata laifin da ake kama shi yana yi
An gurfarnar da wani tsoho mai shekaru 65 d laifin yin luwadi da wani matashi mai shekaru 15 a jihar Neja
An kama tsohon ne a daidai lokacin da yake aikata wannan mumunar aika-aika akan wannan matsahi
Legit.ng ta samu rahoton cewa tsoho ya yaudare matashin ne dake zama a wani kauyen birnin Tarayya Abuja mai suna Karimo da alkawarin nema masa aikin yi.
KU KARANTA : A 2019 za'a zabi Buhari ko Atiku, muna cikin mawuyacin hali - in ji Femi Falana
Sai ya kawo shi Minna ya ajiye shi a dakin sa, ya na ta yi luwadi da shi.
Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar Neja Abigail Unaeze ta ce tsohon ya amsa laifin sa.
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook : https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter : https://twitter.com/naijcomhausa
KU LATSA : Sabuwar manhajar labarai na Legit.ng
Asali: Legit.ng