LABARI DA DUMI-DUMI: Aisha Buhari ta dawo Najeriya (HOTUNA)
1 - tsawon mintuna
Uwargidan shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari ta dawo gida Najeriya daga aikin Umrah.
Aisha ta iso kasar a yau Asabar, 11 ga watan Fabrairu, bayan tafiya aikin Umrah da musulmai kanyi a kasa mai tsarki wato Makkah.
Zaynab Ikaz-Kassim, mataimakiyar uwargidan Buhari ce ta bayyana isowar tata a shafinta na twitter @MISS_Ikaz.
See more photos ofAisha Buhari below:
Kalli Karin hotunan Aisha a kasa:
Asali: Legit.ng