
Gasar kwallo







Masoyin Lionel Messi kuma mai karfin fada a aji a soshiyal midiya, Mike Jambs wanda ya yi tattoo Lionel Messi a goshinsa bayan cin kofin duniya yace yayi nadama

Yar uwar marigayi Pele, Maria Lucia do Nascimento, ta ce mahaifiyarsu wacce ta haura shekaru 100 bata ma san shahararren dan kwallon ya riga mu gidan gaskiya ba

Shahararren ‘dan kwallon kafa da aka taba yi a duniya, ‘Dan kasar Brazil, Pele, ya rasu yana da shekaru 82 a duniya. Iyalansa ne suka sanar a yammacin Alhamis.

Babban bankin kasar Argentina na duba yiwuwar saka fuskar Lionel Messi a takardar kudi ta Peso 1,000 biyo bayan nasarar da tawagar kasar ta yi a Qatar a 2022

A shafinsa na Twitter, aka ji Ronaldo wanda ya ci zamaninsa yana ganin Lionel Messi ya yi kwallon da ya fi karfin wani ya yi adawa da shi a gasar kofin Duniyan

Kungiyar kwallon duniya FIFA kamar yadda ta saba ta zabo zakarun gasar kwallon duniya hudu wadanda suka taka rawar gani a gasar kwallon na bana a Qatar 2022.
Gasar kwallo
Samu kari