Yar Makaranta
Karamin Ministan Tsaron Najeriya, Bello Matawalle ya bukaci al'umma su bai wa jami'an tsaro hadin kai yayin da ake dab da kubutar da dalibai matan Kebbi.
Makarantar St Mary Papiri da ke jihar Neja ta fitar da bayani cewa adadin daliban da aka sace a harin 'yan bindiga ya kai 303 bayan an nemi dalibai 88 an rasa.
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya yi magana kan sace dalibai da aka yi a jihar Neja. Gwamna Umaru Bago ya ce tun a karon farko an nemi a rufe makarantar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta sanar da cewa adadin dalibai mata da 'yan bindiga suka sace a makarantar GCGSS Maga ya haura 25, sabanin rahotannin da ake yadawa.
Wasu daga cikin iyayen dalibai mata da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a Kebbi sun mamaye harabar makarantar. Wata mahaifiya ta ce ba za ta koma ba.
Matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta yi magana kan daliiban GGCSS Maga da aka sace a jihar Kebbi. Ta bayyana cewa ta yi matukar takaici kan sace daliban.
Wasu daga cikin matan da aka sace a GGSS Maga a jihar Kebbi sun kubuta. Mata biyu ne suka kubuta yayin da 'yan bindiga ke tafiya da su cikin daji.
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da sace dalibai 25 a makarantar sakandaren gwamnati ta mata da ke, Maga, jihar Kebbi. Yanzu haka jami'an tsaro na nemansu.
Dalibai bakwai sun jikkata a Ukum, Benue bayan wani abin fashewa da ake zargin bam ne ya tashi a makarantarsu. ‘Yan sanda da gwamnati sun dauki matakai kan lamarin.
Yar Makaranta
Samu kari