Kano pillars
Gwamna Abba ya naɗa Ahmed Musa babban manajan Kano Pillars, inda aka kafa sabon kwamiti don inganta ƙungiyar da kuma sa ran za ta fuskanci manyan sauye-sauye.
Bayan hallaka 'yan daurin aure a Filato, an yi wa 'ya 'yan Sheikh Ibrahim Khalil kisan gilla. Gwamna ya yi Allah-wadai da kisan matasan, ya kira shi rashin imani/
A labarin nan, za a ji yadda mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I Jibrin ya ziyarci iyalan wadanda suka rasu daga tawagar yan wasan jihar Kano.
Rundunar 'yan sandan Kano ta cafke mutane 41 da ke da alaka da kashe DPO Baba Ali a karamar hukumar Rano ta jihar Kano tare da wanda ya jagoranci kisan.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da kafa sabuwar kwalejin fasaha a Gaya, matakin da zai bunkasa ilimi da koyon sana’o’i a Kano tare da cika alkawuran zabe.
An shiga jimami a jihar Kano da kewaye, yayin da aka samu labarin rasuwar Abdullahi Tanka Galadanci, babban mai taimakawa gwamnan Kano kan Rediyo.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar dan kwallon Najeriya, Abubakar Lawal, wanda aka ce ya fado daga bene na uku a birnin Kampala da ke kasar Uganda.
Hukumar Shari’a ta Kano ta kori ma’aikata biyu kan karbar cin hanci da rashawa, yayin da ta janye dakatarwar da ta yi wa wasu ma'aikata uku saboda rashin hujja.
Shugaban karamar hukumar Nasarawa da ke Kano, Hon. Yusuf Ogan Boye ya nada hadimai 60 domin ci gaban ƙaramar hukuma. An saki sunayen wadanda aka nada.
Kano pillars
Samu kari