
Sarkin Bichi







Sarkin Bauchi ya tubewa Wazirinsa rawani. Rilwanu Suleiman Adamu ya amince da wannan mataki da aka dauka a kan Bello Kirfi a dalilin rashin yi wa Gwamna biyayya

A dandalin sada zumunta na Twitter, Adam Sanusi Lamido ya wallafa hoton mahaifisa, Muhammadu Sanusi tare da wasu ‘ya ‘yansa mata uku da suka gama karatun MSc.

Maganar da ake yi, an samu rashin zaman lafiya bayan jami’an tsaro sun cafke Aogun na Iree, an kona fadar Sarkin Iree, ana tunanin wutar ta shafi wasu wurare

A karshen makon jiya, Malam Sanusi Lamido Sanusi ya yi jawabi a kan shugabanci a wani taron maulidin Annabi SAW a Abuja, ya yi bayanin wanda za a zaba a 2023.

Sarkin garin Tungbo da ke Karamar Hukumar Sagbama ta Jihar Bayelsa, Amos Poubinafa, yanzu haka ya koma kwana a cikin motarsa sakamakon ambaliyar ruwa a jihar.

Za a ji kotu ta tsige Sabon Basaraken da aka nada a jihar Osun, Alkali yace babu wanda yake karagat, duk da Mai girma Gwamna ya bada sanarwar nada sabon Sarki
Sarkin Bichi
Samu kari