Kudu maso gabashin Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya tuna wa mutanen Kudu yadda Arewa ta rika taimakonsu gabani da bayan yakin basasa a Najeriya.
Dan takarar shugaban kasa na NDC, Peter Obi ya ce da yiwuwar ya hakura da neman kujeralamba daya a Najeriya idan bai samu nasara a babban zaben 2027 ba.
Rahoton SARI Global ya nuna cewa mutane 792 sun mutu a hare-haren 'yan bindiga 882 a Najeriya cikin Yunin 2026, yayin da Borno ta kasance jihar da abin ya fi shafa.
Gwamnan Oyo Seyi Makinde ya yi karamin sauyi a majalisar zartarwar jihar, inda ya sauke Toyin Balogun tare da nada Faosat Sanni a matsayin kwamishiniyar mata.
Gwamnan Bayelsa Douye Diri ya tsige sarkin masarautar Swali daga kujerarsa bayan kwamitin bincike ya bayar da shawarar cire shi kan zargin rashin tsaro.
Rahotanni sun ce Atiku Abubakar ya kusa zaɓar Ngozi Okonjo-Iweala a matsayin mataimakiyarsa kafin jam'iyyar ADC ta amince da Rotimi Amaechi a ƙarshe.
Gwamnatin Delta ta karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa tsohon gwamna Emmanuel Uduaghan ya rasu, tana mai cewa labarin ƙarya ne.
Gwamnatin Jihar Oyo ta ayyana dokar hana fita ta sa’o’i 16 a kananan hukumomi 10 da ke makwabtaka da tsohuwar gandun dabbobi domin magance matsalolin tsaro.
IPOB ta sanar da dakatar da ofishin shugaba da mukamin Daraktan Radio Biafra da Nnamdi Kanu ke rike da su, tana mai cewa matakin zai kare manufofinta.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari