Siyasar Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa Adams Oshiomhole ya ce zaman Godswill Akpabio a matsayin shugaban majalisar dattawa ya saba da sabhwar dokar da aka samar.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya mika fom din neman takarar Bola Tinubu a 2027. APC ta nemawa Tinubu goyon bayan jama'ar Najeriya.
Jam'iyyar PDP mai adawa ta rasa daya cikin sanatocin da take da su. Sanata mai wakiltar Kaduna ta Arewa, Ibrahim Mustapha, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC.
Kotun Tarayya da ke Jalingo ta hana tsohon gwamnan Taraba, Rabaran Jolly Nyame, takarar zaben 2027 saboda hukuncin da aka taba yanke masa kan rashawa.
Kungiyar Obidient da aka sani da goyon bayan Peter Obi ta rusa tsarinta gaba daya, ta kuma katae duk wata alaka da jam'iyyar LP domin tunkarar zaben 2027.
Daya daga cikin masu neman takarar gwamnan jihar Gombe a APC, Usman Bello Kumo, ya amince da dan takarar maslaha da jam'iyyar ta tsayar domin zaben 2027.
Dan Majalisar wakilai na mazabar Kaduna ta Arewa, Hon. Bello El,-Rufai ya yi murabus daga kasancewarsa mamban jam'iyyar APC, ya koma ADC tare da yan Majalisa 2.
Wata kotun tarayya da ke Abuja za ta saurari karar da ke neman hana tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Kotun Abuja ta saka ranar 8 ga Mayu, 2026, domin sauraron ƙarar rikicin shugabancin ADC tsakanin David Mark da Nafiu Gombe, bayan hukuncin Kotun Ƙoli.
Siyasar Najeriya
Samu kari