Siyasar Najeriya
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya bayyana cewa rashin tsaro na barazana ga gudanar da sahihin zabe.
Dan takarar gwamnan jihar Gombe, wanda ya samu tikiti ta tsarin masalaha, Jamilu Gwamna ya bukaci sauran wadanda suka nemai takara su zo a hada kai don nasarar APC.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce bai goyi bayan kowa domin takarar gwamnan Rivers ta 2027 ba, yana jiran hadakar PDP da APC ta yanke matsaya kan haka.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya kalubalanci bangaren Tanimu Turaki, kan rikicin PDP. Ya yi barazanar kulle ofis idan suka bude shi.
Wani dan majalisar dokokin jihar Borno, ya roki alfarmar a bari ya sake komawa kan kujerarsa. Dan majalisar ya fashe da kuka yayin da yake wannan roko.
Dan jam'iyyar ADC. Dele Momodu ya ce matsin lambar siyasar Shugaba Bola Tinubu ne ya tilasta Peter Obi da Rabiu Kwankwaso hada kai domin tunkarar zaben 2027.
A labarin nan za a ji cewa mataimakin gwamnan Kano Murtala Sule Garo ya ja manyan APC zuwa garin Gwarzo inda aka taro Hayatu Gwarzo zuwa jam'iyya mai mulki.
Sheikh Isa Ali Pantami ya yi magana kan sauya sheka daga APC idan bai samu tikitin takara ba. Pantami ya ce ya yi magana da Bola Tinubu kan fitar da 'yan takara.
INEC ta yi watsi da neman soke rajistar jam'iyyar ADC a gaban kotu, tana mai cewa matakin bai dace da doka ba, yayin da hadimin Atiku ya yi martani.
Siyasar Najeriya
Samu kari